ha_tn/num/14/06.md

738 B

Nun ... Yefunne

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

waɗanda ke cikin waɗanda a ka aika

AT: "waɗanda ke cikin waɗanda Musa ya aika" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yage tufafinsu

Yage tufafin alamace da cewa mutum na cikin damuwa kuma yana makoki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Ƙasar tana zubowa da madara da zuma

Sun yi magana game kyau ƙasar don dabbobi da shuke-shuke kamar madara da zuma da ke samuwa tawurin waɗannan dabbobin da fure. Dubi yadda ka juya wannan cikin 13:27. AT: "na da kyau don kiwon dabbobi da kuma shuki" ko "ƙasa ce mai ni'ima ƙwarai da gaske" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)