ha_tn/num/14/04.md

455 B

Suka ce wa junansu

Wannan na nufin mutanen Isra'ila.

kwata fuskokinsu a ƙasa

"kwanta ƙasa fuskokinsu na taɓa ƙasa." Musa da Haruna sun yi wannan don su nuna cewa sun kaskantar da kansu a gaban Allah. Sun ji tsoron ko mai yiwuwa Allah zai hukunta mutanen don sun yi masa tawaye. AT: "kwanta fuskokinsu ƙasa cikin kaskanci ga Allah" ko "kwanta fuskokinsu ƙasa don su yi addu'a ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)