ha_tn/num/14/01.md

844 B

Me yasa Yahweh ya kawo mu wannan ƙasar mu mutu ta wurin takobi?

Mutanen sun yi wannan tambayar don su yi gunguni ne don kuma su zargi Yahweh cewa ba yi musu abu mai kyau ba. AT: "Bai kamata Yahweh ya kawo mu wannan ƙasar don kawai mu mutu ta wurin takobi ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mu mutu ta wurin takobi

A nan, "takobi" na wakilcin kisa tawurin takobi ko kuwa wurin yaƙi. AT: "mutu sa'ad da mutanen sun kai mana hari da takobi" ko "mutu cikin yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Shin, bai fi mana mu komo Masar ba?

Mutanen sun yi amfani da wannan tambay don su karfafa mutane su yarda cewa zai fi musu su koma Masar. Ana iya juya wannan cikin magana. AT: "zai fi mana mu koma Masar da mu yi ƙoƙarin cin Kan'ana da yaƙi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)