ha_tn/num/13/32.md

969 B

sun yadu ... sun ce

A nan "su" na nufin dukka mazajen da suka bincika ƙasar ban da Kaleb da Joshuwa

ƙasar da suka bincika

A nan "su" na nufin dukka mazajen da suka bincika ƙasar duk da Kaleb da Joshuwa.

ƙasar da ta cinye mazaunan ta

Mazajen sun yi magana game da ƙasar ko mutanen ƙasar, mugaye ne sai ka ce ƙasar ta cinye mutanen. AT: "ƙasa ne mai hatsari" ko "ƙasa ne wanda mutanen ta za su kashe mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Anak

Wannan sunan na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

A gaban mu ... a gaban su

A nan gaba na wakilcin ra'ayi. AT: "A na mu ra'ayin ... a na su ra'ayin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mu kamar fara ne in an kwatanta mu sa su

Mazajen suna magana game da fara don su nuna yadda sun dubi kansu in an kwatanta su da mutanen ƙasar. AT: "mu na nan kanana kamar fara in an kwatanta mu da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)