ha_tn/num/13/27.md

849 B

Hakika tana madara da zuma a yalwace

"Hakika madara da zuma na a yalwace a wurin." Sun yi magana game da kyaun kasar don dabbobi da shuke-shuke kamar madara da zuma ne daga waɗannan dabbobin da kuma shuke-shuken suna a yalwace a kasar. AT: "hakika kasa mai kyau ne don kiwon dabbobi da kuma amfanin gona" ko "hakika ta na kasa mai kyau ne don gona" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

madara

Da shike madara na samuwa daga shanaye da kuma awaki, wannan na wakilcin dabbobi da kuma abin ci daga dabbobin. AT: "abin ci daga dabbobin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuma

Da shike zuma na samuwa daga fure, wannan na wakilcin amfanin gona da kuma abin ci daga amfanin gonar. AT: "abin ci daga amfnin gona" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)