ha_tn/num/13/25.md

274 B

Bayan kwanaki arba'in

"bayan kwanaki 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Sun kawo saƙon magana

Anan "magana" na nufin rohoto. AT: "Sun kawo rohotonsu" ko "Sun ba da rohoton abin da suka gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)