ha_tn/num/13/17.md

630 B

Shin, na gari ne ko mummuna? Waɗanne birane ne suke a wurin? Shin, su kamar zango ne ko kuwa kamar birane marasa garu ne?

Musa ya yi waɗannan tambayoyin don ya bayyana ko wani irin bayani ne yana so mutanen su kawo masa. AT: "Duba ko kasar na da kyau ko mummuna ne, wanne irin birane ne suke a wurin, ko kuwa waɗancan biranen zango ne kawai, ko suna da garu kewaye da su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Shin, suna kamar zango ne ko kuwa kamar biranen da ba su da garu

Birane masu garu su na da ganuwa masu karfi kewaye da su don ya tsare su daga abokan gãbansu. Zango ba ta da waɗannan ganuwan.