ha_tn/num/13/09.md

360 B

Falti ... Rafu ... Gaddiyel ... Sodi ... Gaddi ... Susi ...Ammiyel ... Gemalli

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

daga kabilan Yusufu (wato daga kabilan Manassa)

Anan iya bayana dangantakan Yusufu da Manassa a fili. AT: "daga kabilan Manassa ɗan Yusufu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)