ha_tn/num/13/01.md

372 B

wanda na ba wa

Allah ya shirya cewa kasar Kan'ana zai zama na mutanen Isra'ila amma ba su riga sun shiga cikin ta ba. AT: "wanda na shirya zan ba wa" ko "wanda ba da jimawa ba zan ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

Lallai ne kowane mutum ya zama shugaba a tsakanin su

"Lallai ne kowane mutum da ka aika, ya zama shugaba a tsakanin kabilun"