ha_tn/num/12/13.md

784 B

Ina roƙo ka warkar da ita, ya Allah, ina roƙo

Anan "roƙo" an maimaita ta don nanaci ne.

Idan mahaifinta ne ya tufa yau a fuskarta

Wannan na bayana wani abin da zai iya faruwa amma bai faru ba. Tufa yau a fuskar wani ba karamin zagi ba ne. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]] [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])

An kulle Maryamu zuwa bayan zangon

An yi maganar fid da wani daga zangon da kuma hana shi dawowa cikin, sai ka ce kofa ne da aka kulle a bayanta. AT: "An fid da Maryamu daga zango" ko "An kai Maryamu bayan zangon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An kulle Maryamu a bayan zangon

AT: "Musa ya kulle Maryamu a bayan zangon" ko "Musa ya tura ta bayana zangon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)