ha_tn/num/12/11.md

572 B

kada ka sa wannan zunubi a bisan mu

sa zunubi bisan su na nufin cewa suna da laifin saboda zunubinsu. Anan wannan na nufincewa an hukunta su saboda zunubin su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na roƙe ka kada ka bari ta zama kamar matacce wanda rabin jikinta ya cinye

Kuturtar Maryamu zai sa jikin ta ya ruɓe har sai ta mutu. An yi maganar ruɓewan kamar cinyewa ne. AT: "Na roƙe ka kada ka bari ta zama kamar matacce wanda rabin jikinta ya ruɓe" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])