ha_tn/num/12/06.md

788 B

Ba haka bawa na Musa yake ba

"Ba na magana da Musa kamar haka"

Shi mai adalcin ne a dukkan gida na

Anan "gida na" na wakilcin Isra'ila. Zama da adalcin cikin gidan Allah na wakilcin zama da adalcin cikin shugabanci Isra'ila. AT: "Musa ya yi adalcin cikin shugabancin mutane na" ko "Na dogara ga Musa ya shugabanci mutanen na Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Me ya sa ba ku ji tsoron zargin bawa na Musa ba?

Yahweh ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa Maryamu da Haruna. AT: "Ya kamata ku ji tsoron magana gãba da bawana Musa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

gãba da bawa na Musa

Maganan nan "gãba da Musa" ta bayana a fili cewa shi "bawa" ne wanda Yahweh ke magana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)