ha_tn/num/11/33.md

569 B

Sa'anda naman ke tsakankanin haƙoransu, suna tauna shi

A takaice waɗannan maganganu biyun na nufin abu ɗaya. Maganganun na nanata cewa Allah ya hukunta a sa'ad da suke cin naman. AT: "A sa'ad da suke cikin cin naman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Aka kira sunan wannan wurin Kibrot Hattãba

AT: "Sun ba wa wurin suna Kibrot Hattãba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

Hazerot

Wannan sunan wurin ne a jejin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)