745 B
745 B
makware
karamin tsuntsu (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
misalin kusan tafiyar yini ɗaya a wannan sashi haka kuma a ɗaya sashin
"a kowane farni muɗɗin mutum zai yi tafiya a rana ɗaya"
wajen kamu ɗaya
kamu wata ma'auni ne da ke daidai da santimita 46. AT: "wajen santimita 92" ko "wajen mita ɗaya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])
Babu wanda ya tara makware kasa da garwa metan
AT: "Kowanne mutum ya tara garwa metan na makware" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
garwa metan
Wannan ma'auni ne da yawansa daidai ne da lita 220. AT: "lita 2,220" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)