ha_tn/num/11/28.md

740 B

ka hana su

"ka gaya musu su bar yin anabci"

Shin kana jin kishi a maimakon na?

Musa ya yi amfani da wannan tambayar don ya tsauta wa Yoshuwa. AT: "Bai kamata ka yi kishi a maimako na ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Shin kana jin kishi a maimakon na?

Ana iya bayana abin da Yoshuwa na kishi a kai a fili. AT: "Shin, kana damuwa ko mai yiwuwa za su .ɗauki abin da ke nawa?" ko "Shin, kana damuwa ko mutanen ba za su martaba iko na ba?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zai sa Ruhunsa a bisa dukkan su

Musa ya yi magana game da Ruhun zai ba wa mutanen iko kamar Allah zai sa Ruhun sa bisan su. AT: "Ruhun Allah zai ba su dukkan ikon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)