ha_tn/num/11/26.md

310 B

Ruhun ya sauko a kansu

An yi magana game da ikon da Ruhun ya ba su kamar Ruhun ya sauko a kansu. AT: "Ruhun kuwa ya ba su iko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An rubuta sunayensu a tsarin

AT: "Musa ya rubuta sunayensu a tsarin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)