ha_tn/num/11/21.md

1.2 KiB

Garkunan shanu da na tumaki za a yanka har ya ƙosar da su?

Musa ya yi amfani da waɗannan tambayoyin do ya bayana shakkarsa cewa za a iya samun isasshen nama da zai ciyar da dukkan waɗannan mutanen. AT: "Sai dai mu yanka garken shanu da tumaki mu kuma kama dukkan kifayen da ke cikin tekun don mu ciyar da su!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

garken shanu da tumaki

A takaice waɗannan maganganu biyun na nufin abu ɗaya. Su na nanata yawan dabbobin ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

dukka kifayen da ke cikin teku

Musa ya zuguiguta wannan don ya nuna bangaskiyar sa cewa ba zai yiwu a tanaɗa wa dukkan mutanen Isra'ila abinci ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

ciyar da su

"ƙosar da su"

Shin, hannuna ya kasa ne?

A nan "hannu" na wakilcin ikon Allah. Allah ya yi amfani da wannan tambayar don ya tsauta wa Musa don ya yi tunanin cewa Allah ba shi da ikon ya tanaɗa wa mutanen isaschen nama. AT: "Shin, kanan tunanin cewa ba ni da ikon da zan yi wannan?" ko "Ka sani da cewa ina da matuƙar ikon yin wannan." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])