ha_tn/num/11/18.md

818 B

Muhimman bayani:

Yahweh ya cigaba da magana da Musa.

Wa zai ba mu nama mu ci?

Isra'ilawa sun yi wannan tambaya do gunaguni ne don kuma su nuna cewa suna son wani abu dabam da manna su ci. AT: "Da so shine samu da mu samu nama mu ci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

har sai ya fita muku a hanci

Ma'ana mai yiwuwa na kamar haka 1) Allah ya yi magana game da amai kamar abincin zata fita ta hancinsu. AT: "har sai kun yi ciwo da amai" ko 2) za su ci sosai har kamar za ta fita ta hancin su. AT: "har sai kun ji kamar za ta fito ta hancin ku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Me ya sa muka baro Masar?

Mutanen sun yi wannan tambayar don su yi da na sanin da kuma gunaguni. AT: "Da mun sani da ba mu baro Masar ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)