702 B
702 B
Ruhun da ke cikin ka
"Ruhu" a nan na wakilcin ikon da Ruhun Allah ya ba wa Musa don ya iya yin aikin da Allah ya ba shi ya yi. AT: "kadan daga cikin ikon da Ruhun ya ba ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Za su ɗauki nawaiyar mutanen tare da kai
All ya yi magana game da alhaki shugabanci da kuma tanaɗa wa mutanen kamar wata kăya ne Musa da shugabannin za su ɗauka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ba za ka yi ta fama kai kaɗai ba
Allah ya yi magana game da alhakin shugabanci da tanada wa mutanen sai ka ce wata kãya ne Musa da shugabannin za su ɗauka. AT: "Ba za ka lura da su kai kaɗai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)