ha_tn/num/10/33.md

559 B

Suka yi tafiya

"Su" na nufin mutanen Isra'ila.

dutsen Yahweh

Wannan na nufin dutsen Sinai. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "Dutsen Sinai, Dutsen Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Akwatin alkawarin Yahweh ya yi gaba

ƙungiyan Lewiyawa sun ɗauki akwatin alkawarin sun yi gaba da mutanen Isra'ila a sa'ad da suke tafiya. AT: "Mazaje sun ɗauki akwatain alkawari Yahweh a gaban su a yayin da suna tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

da hasken rana

"kowane rana" ko "da rana"