ha_tn/num/10/31.md

196 B

Lallai ne ka kula da mu

Maganan nan "kula" na nufin a bi da, da kula da. AT: "Za ka iya bi da mu ka kuma nuna mana yadda za mu yi rayuwa a jeji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)