421 B
421 B
Sojojin da sun kafa zangonsu ƙarƙashin tutar zuriyar Dan
Wannan na nufin sojojin kabilun da ke ƙarƙashin Dan: Dan, Ashiru da Naftali.
Ahiyezer ɗan Ammishaddai
Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 1:12.
Fagiyel ɗan Okran
Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 1:12.
Ahira ɗan Inan