ha_tn/num/10/21.md

511 B

Kohatiyawa

Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 3:27.

Sojojin da ke ƙarƙashin tutar zuriyar Ifraimu

Wannan na nufin sojojin kabilun da ke ƙarƙashin Ifraimu: Ifraimu, Manassa da Biliyaminu.

Elishama ɗan Ammihud

Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 1:10

Gamaliyel ɗan Fedazur

Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 1:10.

Abidan ɗan Gideyoni

Juya wannan sunan namijin daidai kamar yadda ka juya shi cikin 1:10.