478 B
478 B
Geshon ... Merari
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 3:17.
sojojin da ke ƙarƙashin tutar zangon Ra'ubainu
Wannan na nufin sojojin kabilu da ke ƙarƙashin Ra'ubainu, Saminu da Gad.
Elizur ɗan Shedeyur
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:4.
Shelumiyel ɗan Zurishaddai
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:4.
Eliyasaf ɗan Deyuwel
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:12.