533 B
533 B
zangon da ke ƙarƙashin tutar zuriyar Yahuda
Wannan zangon na haɗe da kabilu uku da ke ƙarƙashin Yahuda: Yahuda, Issaka da Zabaluna.
tafi da farko
Maganan nan "tafi" na nufin sun kwashe zangon sun sun kama hanya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
Nashon ɗan Amminadab
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:7.
Netanel ɗan Zuwar
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:7.
Eliyab ɗan Helon
Ka juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ckin 1:7.