ha_tn/num/10/11.md

846 B

A cikin shekara ta biyu

"A cikin shekara ta 2" Wannan shekara ta biyu ne bayan da Yahweh ya fid da Isra'ilawa daga Masar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

a cikin wata na biyu, a rana ta ashirin ga watan

"a cikin wata na 2, a rana ta 20 ga watan." Wannan wata ce na biyu a kalandar Yahudawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

an ɗauki girgijen

AT: "girgijen ya tashi" (UDB) ko "Yahweh ya ɗauki girgijen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

alfarwa ta alkawarin

An kira alfarwar da wannan suna saboda akwatin alkawarin tare da dokokin da Allah ya sa cikin. Ka juya wannan daidai kamar yadda ka yi cikin 1:50.

umurnin da Yahweh ya bayar ta wurin Musa

(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)