1.0 KiB
bukuwa
AT: "sa'ad da kuke biki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
lallai ne ku busa kakaki
A nan Yahweh kuma na magana da Musa ta wurin yin amfani da kalman nan "ku" amma ya na so Musa ya sami firistocin da za su busa kakakin. AT: "lallai ne ka umurce firistocin su busa kakaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a farkon watan
Akwai watanni 12 a kalandar Yahudawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-hebrewmonths)
hadayunku na ƙonawa ... hadayunku na zumunci ... a gare ni
Cikin waɗannan maganganu biyu, kalman nan "ku" na nufin mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
bisa hadayun
"don martaba hadayun"
zama abin da zai tunashe ku game da ni
"zai zama abin da zai tunashe ku game da ni." Kalman nan "tunawa" za a iya bayana shi cikin aikatau wato "tuna." AT: "zai tunashe ku a koyaushe game da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Waɗannan za su zama
Kalman nan "waɗannan" na nufin kakakin da hadayun.