610 B
610 B
Idan kuka tafi yaƙi ... zalunce ku
Yahweh yana magana da Musa sa'annan ya yi amfani da kalman nan "ku" amma kuwa yana nufin tafiyar mutane Isra'ila zuwa yaƙi. AT: "Sa'ad da mutanen Isra'ila sun tafi yaƙi ... zalunce Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
sai ku busan kakakin
A nan Yahweh kuma na magana da Musa ta wurin yin amfani da kalman nan "ku" amma ya na so Musa ya sami firistocin da za su busa kakakin. AT: "lallai ne ka umurce firistocin su busa kakaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)