ha_tn/num/10/03.md

733 B

a gaban ka

"lokacin da ka na nan." Wannan na nufin cewa ya kamata Musa ya na tare da firistocin a sa'ad da zai busa kakakin.

sai shugabanni da shugabannin iyalai na Isra'ila

shugabanni da shugabannin iyalai na Isra'ila Waɗannan maganganu biyun na nufin ƙungiyan mutane ɗaya ne. A nan an yi amfani da magana na biyun don a bayana magana na farin. AT: "shugabanni, wanda su ne kan iyalan Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Idan kun busa ya yi ƙara

Yahweh na magana da Musa, amma ya na nufin firitocin ne. Firistocin za su busa kakakin, Musa kuwa ba zai busa ba. AT: "Sa'ad da sun busa ya yi ƙara" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])