ha_tn/num/10/01.md

387 B

Ka yi kakaki biyu na azurfa

Wannan na nufin cewa Yahweh ya umurci Musa cewa ya sami wani ya yi kakakin. Bai yi da kansa ba. AT: "Ka gayawa wani ya yi kakaki biyu na azurfa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Lallai ne ka yi amfani da kakakin

Ba Musa ba ne zai busa kakakin ba, amma zai umurci firistocin su busa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)