ha_tn/num/09/22.md

431 B

an ɗauke girgijen

AT: "girgijen ya tashi sama" (UDB) ko "Yahweh ya ɗauki girgijen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

bisa ga umurnin Yahweh

Ana iya bayana kalman nan "umurni" cikin aikatau. "abin da Yahweh ya umurta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Umurnin Yahweh ta wurin Musa

AT: "umurnin da Yahweh ya ba wa Musa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)