708 B
708 B
bisa alfarwar
"sama bisan alfarwar"
yi zango
A nan kalman nan "yi" na nufin "shirya." AT: "shirya zangon su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
tun da yamman har zuwa safiya
Wannan na nufin cewa girgijen ta tsaya bisa alfarwar na kwana ɗaya. Ka bayana a fili ma'anar wannan magana. AT: "da yamma har zuwa safe ne kawai" ko "a bisa alfarwar na dare ɗaya ne kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
idan ya cigaba
Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. "idan girgijen ya tsaya bisa alfawar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
sai sa'ad da girgijen ya tashi za su cigaba da tafiya
"har sai bayan girgijen ya tashi za su cigaba da tafiya"