ha_tn/num/09/15.md

1.0 KiB

an kafa alfarwar

AT: "Lewiyawan sun kafa alfarwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

alfarwar alkawari na dokoki

Wannan wata suna ne ta alfarwar. Duba yadda ka juya wannan magana "alfarwa alkawari na dokoki " cikin 1:50.

ta bayyana kamar wuta har zuwa safiya

Wannan na nufin cewa girgijen ta bayyana da dare. A nan an kwatantan kamani hadarin kamar wuta. AT: "Da daddare, girgijen na kamar wuta ne har zuwa safe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

haka kuwa ta cigaba

zai zama da taimako a bayana cewa wannan na nufin girgije na bisan alfarwar. AT: "Girgijen ta kasance a bisan alfarwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bayyana kamar wuta da daddare

An kwatanta bayyanuwar girgijen da wuta. AT: "ta na da kamanin wuta da daddare." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

aka ɗauke girgijen

AT: "kau da" ko "Yahweh ya ɗauki girgijen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

girgijen ta tsaya a wuri ɗaya

"girgijen ta tsaya a wuri ɗaya"