ha_tn/num/09/13.md

1.4 KiB

duk mutumin mai tsarki

An yi maganar mutumin da Allah ke duban sa a matsayi karɓaɓɓe zuwa a gare shi sai ka mutumin na da tsabta ne cikin jiki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kiyaye idin ƙetarewa

AT: "yi bikin idin ƙetarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

lallai ne a fid da wannan mutumin

A nan maganan nan "fid da" na nufin a ki sa'annan kuma a kore shi. AT: "lallai ne a kore mutumin nan" ko "lallai ne ku kore mutumin nan" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

aiyana

sa ko shirya

Lallai ne mutumin ya ɗauki zunubansa

An yi magana game da mutmin zai ɗauki sakamakon zunubinsa sai ka ce zunubi wata kaya ce mai nauyi da lallai ne ya ɗauka. AT: "Lallai ne mutumin ya karɓi hukunci zunubinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a tsakanin ku

A nan "ku" na nufin mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

lallai ne ya kiyaya ta ya kuma yi duk abin da ya umurta

"lallai ne wannan baƙon ya kiyaye ta ya kuma yi duk abin da Yahweh ya umurta"

bi ka'idodin idin ƙetarewa, ya kuma yi biyayya da dokar ta

Waɗannan maganganu biyun a takaice na nufin abu ɗaya ne, an kuma yi amfani da su don a nanata cewa lallai ne baƙon ya yi biyayya da dukkan ka'idodi game da idin ƙetarewan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

cikin ƙasar

"cikin ƙasar Isra'ila"