633 B
633 B
kiyaye idin ƙetarewa
AT: "yi bikin idin ƙetarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
a wata na biyu rana ta goma sha huɗu
"a wata na 2 a rana ta 14" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
da yamma
"daidai faɗiwar rana"
Lallai ne su ci shi
"Lallai ne su ci ɗan tunkiyan idin ƙetarewan"
da gurasa mara yisti
"gurasar da ba a sa yisti ba" ko "da gurasar da babu yisti"
ganyaye masu ɗăci
Waɗannan 'yan kananan shuke-shuke da suke da ba ta da daɗi.
ko su karya ƙasusuwan
"kuma ba za su karya ƙasussuwan ta faufau"