472 B
472 B
ƙazamtu
An yi maganar duk mutumin da Allah na duban sa a matsayin wanda ba karɓaɓɓe bane a gaban Allah ko kuwa wanda ya ƙazamtu sai ka ce mutumin ya zama mara tsarki a jiki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
saboda gawa
Wannan na nufin cewa wani ya taɓa gawa. AT: "domin kun taɓa gawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Kiyaye idin ƙetarewa
AT: "yi bikin idin ƙetarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)