ha_tn/num/09/06.md

1.2 KiB

da suka zama ƙazamtattu ta wurin taɓa gawa

Wannan na nufin cewa sun taɓa gawa, wannan kuwa ta sa sun ƙazamtu. Ku na iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "zama ƙazamtattu don sun taɓa gawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ƙazamtu

An yi maganar duk mutumin da Allah na duban sa a matsayin wanda ba karɓaɓɓe bane a gaban Allah ko kuwa wanda ya ƙazamtu sai ka ce mutumin ya zama mara tsarki a jiki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kiyaye idin ƙetarewa

AT: "yi bikin idin ƙetarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

don gawan mutum

Wannan na nufin cewa sun taɓa gawan mutum. Za a iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "domin sun taɓa gawan mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Me ya sa ka hana mu miƙa hadaya ... tsakanin sauran mutanen Isra'ila?

Mutanen sun yi wannan tambaya don su nuna rashin jin daɗin sun cewa ba a bar su sun yi bikin idin ƙetarewa tare da sauran mutanen ba. Ana iya juya wannan tambaya ba ta hanyar tambaya ba. AT: "ba daidai ba ne ka hana mu mika hadaya ... tare da sauran mutane Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

aiyana

sa ko shirya