ha_tn/num/09/04.md

360 B

riƙa kiyaye Idin Ƙetarewa

AT: "kiyaye bikin idin ƙetarewa" ko "yi bikin idin ƙetarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a cikin wata na fari a rana ta goma sha huɗu ga watan

"cikin wata na 1, a rana ta sha huɗu ga watan" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])