ha_tn/num/09/01.md

1.6 KiB

cikin wata na fari

"cikin wata na 1." Wannan wata na fari ne na kalandar Yahudawa. Ta na nuna lokacin da Allah ya fitar da mutane Isra'ila daga ƙasar Masar. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

shekara na biyu

"shekara na 2" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

bayan sun fita daga ƙasar Masar

A nan "sun" na nufin mutanen Isra'ila. Maganan nan "fita daga" na nufin su bar kasar. AT: "bayan sun bar kasar Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

"Sai mutranen ... lokacin da a ka aiyana cikin shekara

Kalman nan "aiyana" na nufin lokacin da "aka shirya." Wannan na nufin cewa daidai lokacin da suka saba yi a kowane shekara. AT: "bar mutanen ... a daidai lokacin da suke yi a shekaran." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A rana ta goma sha hudu ... daidai lokacin da aka aiyana cikin shekara

Wannan ita ce lokacin da aka aiyana ciki shekaran don biki idin ƙetarewa. Anan iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "A rana ta goma sha hudu ... kuma yi, domin wannan ita ce lokacin da kuke bikin a kowace shekara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

rana ta goma sha hudu

"rana ta 14" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

ku bi dukkan ka'idodin, ku yi biyayya da dukkan farilan

Waɗannan maganganu biyun a takaice na nufin abu ɗaya ne, an kuma haɗa su don a nanata cewa yakamata su yi biyayya da umurnin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Lallai ne ku kiyaye ta

AT: "Lallai ku yi bikin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)