359 B
359 B
Dukka wannan na Lewiyawa ne
"Dukka waɗannan umurnin na Lewiyawa ne"
shekaru ashirin da biyar
"shekaru 25" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Lallai ne su haɗu da sauran su yi hidima a cikin alfarwa ta sujada
Kalman nan "sauran" na nufin sauran mutanen da suke aiki cikin alfarwa ta sujada. Duba yadda ka juya wanan cikin 4:1.