ha_tn/num/08/20.md

416 B

Musa da Haruna da dukkan taron mutanen Isra'ila ... Mutanen Isra'ila suka yi haka da su

A nan a kwai jimla uku da suke magana a kan zance ɗaya. An jaddada wannan don a nanata cewa mutanen su yi da Lewiyawan bisa ga umurnin Yahweh. AT: "Musa da Haruna da kuma dukka jama'an Isra'ila sun yi da Lewiyawan dukka abin da Yahweh ya umurce Musa game da Lewiyawan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)