ha_tn/num/08/18.md

521 B

Na bayar da Lebiyawa kyauta ga Haruna da 'ya'yansa maza

An yi magana game da zaɓin da Yahweh ya zaɓe Lewiyawa don su taimake Haruna da 'ya'yansa maza sai ka ce su kyauta ce da Yahweh ya ba wa Haruna da 'ya'yansa maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Na ɗauke su ... na mika su

A nan "su" na nufin Lewiyawan.

maimakon dukka 'yan fari

AT: "maimakon ɗauka dukka 'ya'yan fari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

sa'ad da sun zo kusa

A nan "su" na nufin mutanen Isra'ila.