ha_tn/num/08/16.md

610 B

kowanne ɗa namiji da aka fara haifuwa, ɗa na fari

Waɗannan maganganu biyun a takaice na nufin abu ɗaya ne an kuma haɗa su don a nanata cewa 'yan fari maza (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ɗa namiji da aka fara haifuwa

Wannan na nufin ɗa da aka fara haifarsa. AT: "ɗa na fari daga uwa tasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Na ɗauke ransu

Wannan hanya mai ɗa'a ce da ana nufin sa'ad da an wani ya kashe mutum. AT: "na kashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Na keɓe su

A nan "su" na nufin "ɗan fari daga cikin mutanen Isra'ila"