ha_tn/num/08/12.md

534 B

Lallai ne Lewiyawan su ɗora hannuwansu a bisa kawunan bajjiman

Wannan alama ce da ke nuna cewa Lewiyawan tare da dabbobin an mika su. Ta haka mutumin na mika kansa ta wurin dabban ga Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ka ɗaga su kamar baiko na ɗagawa a gare ni

Ya kamata Haruna ya mika Lewiyawan ga Yahweh sai ka ce yana daga baikon sama ga Yahweh. AT: "mika su a gare ni, wato kamar ka na daga su sama a matsayin hadaya ta dagawa zuwa gare ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)