ha_tn/num/08/09.md

597 B

tattara dukkan jama'an

...

gaban na, Yahweh

A nan Yahweh na nufin kansa bisa ga sunan sa.

sai dukkan mutanen Isra'ila su ɗibiya hannuwansu a kan Lewiyawan

"ɗibiya hannuwansu a kan" ana yin hakan so da dama don a mika su don aiki ko hidimar Yahweh. AT: "Lallai ne mutanen Isra'ila su sa wa Lewiyawan hannu, don muka su zuwa gare ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

bayarwa ta kaɗawa

Ya kamata Haruna ya mika Lewiyawan ga Yahweh daidai kamar hadaya ne zuwa gare shi. AT: "sai ka ce su hadaya ne na kaɗawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)