674 B
674 B
a tsarkake su
A nan "su" na nufin Lewiyawa.
Ka yayyafa ruwan kafara a kansu.
Yayyafa ruwan da Musa ke yi alama ce na kafarar su. AT: "Yayyafa masu ruwa wanda ke nuna alama ta kafara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
wanke tufafinsu
Ya kamata Lewiyawa su wanke tufafinsu. Za ka iya bayana a fili abin da aka fahimta. AT: "sai ka sa su su wanke tufafinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
ɗan bajjimin da baikon hatsi
Sa'ad da ake baikon ɗan bajjimi, a kan yi baikon hatsi.
gari mai laushi da aka gauraye da mai
AT: "gari mai laushi da suka gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)