ha_tn/num/08/03.md

310 B

ya bada haske

"ya haskaka"

An yi fitilun da

AT: "Sun yi fitilun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da bugaggun koffuna kamar furanni

An umurce su yi koffuna don su yi kamar furanni. AT: "da bugaggun koffuna da ke kamar furanni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)