463 B
463 B
ya ji muryarsa na magana da shi
A nan "muryarsa" na nufin Yahweh. AT: "ya ji Yahweh na magana da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
daga bisan murfin kaffara ... tsakanin kerubobi biyu
Waɗannan maganganu biyu na bayani game da wuri ɗaya ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
da ke a kan akwatin alƙawari
Juya wannan magana daidai yadda ka yi cikin 4:5.
Ya yi magana da shi
"Yahweh ya yi magana da Musa"