ha_tn/num/07/84.md

2.2 KiB

keɓe dukkan waɗannan

Maganan nan "keɓe" na nufin a mika shine don wani manufa ta musamman. A wannan yanayi, an mika wannan baiko ga Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ranar da Musa ya shafe bagadi

A nan kalman nan "rana" na nufin lokaci. Shigabannin Isra'ila sun keɓe waɗannan abubuwa ciki kwanaki 12. AT: "Sa'ad da Musa ya shafe bagadi"

tire ɗaya na azurfa mai nauyin shekel 130

In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da rabi" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da gram 430" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

nauyin kowane tasa shakel saba'in ne

"tasa ɗaya na azurfa wanda nauyin ta shekel 70." In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram takwas cikin goma" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi gram 770" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga matakin auna nauyi na shekel na haikali

Akawai shekel da suke da nauyi daban dabam. Wannan shi ne wanda mutane ke amfani da haikali na alfarwa mai tsarki. Juya wannan magana daidai kamar yadda ka yi cikin 7:12. AT: "auna bisa ga matakin auna nauyi da ake amfani shi a haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

Dukkan kayan azurfar nauyin su ... Dukkan kwanukan zinariyar nauyin

"Dukkan kayan azurfa in an haɗa su, nauyin ... Dukkan kwanukan zinariyar in an haɗa su, nauyin"

kayan azurfa

Wannan na nufin dukkan baikon da aka yi na azurfa, duk da tire da kuma tasa.

Kowanne kwanukan zinariya sha biyu ... nauyin shekel goma

Kowane kwanukan zinariya 12 ... nauyin shekel 10." In ya zama lallai, ana iya ruba wannan a matakin awu na wannan zamani. Duba yadda ka juya wannan cikin 7:12. AT: "Kowane kwanukan zinariya 12 ... nauyin ɗaya cikin goma na kilogram ɗaya" ko "Kowane kwanukan zinariya 12 ... nauyin sa gram 110" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])