ha_tn/num/07/78.md

1.8 KiB

rana ta sha biyu

"rana ta 12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Ahira ɗan Enan

Juya wannan suna daidai kamar yadda ka yi cikin 1:12.

tire ɗaya na azurfa mai nauyin shekel 130

In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da rabi" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da gram 430" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

tasa ɗaya na azurfa mai nauyin shakel saba'in

"tasa ɗaya na azurfa wanda nauyin ta shekel 70." In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram takwas cikin goma" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi gram 770" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga matakin auna nauyi na shekel na haikali

Akawai shekel da suke da nauyi daban dabam. Wannan shi ne wanda mutane ke amfani da haikali na alfarwa mai tsarki. Juya wannan magana daidai kamar yadda ka yi cikin 7:12. AT: "auna bisa ga matakin auna nauyi da ake amfani shi a haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

gari mai laushi gauraye da mai

AT: "gari mai laushi da ya gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tasa ɗaya na zinariya, nauyinsa shekel goma

In ta zama lallai, to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na zinariya wanda nauyinsa kilogram ɗaya cikin goma" ko "tasa ɗaya na zinariya mai nauyi gram 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)